Amsoshin Takardunku 08/06/2025
Amsoshin Takardunku 08/06/2025
Ta yaya manomi zai gane ƙasar noma mai inganci?
Shin kun san tarihin hasumiyar Gobarau ta jihar Katsina?
Shin tagwaye na zama a cikin mahaifa guda?
Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ku latsa hoton da ke sama domin sauraron shirin - wanda Zulaiha Abubakar ta gabatar.