Wane ne Moqtada al-Sadr? Su wane ne Guramaɗa a damben gargajiya?

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari shirin:
Wane ne Moqtada al-Sadr? Su wane ne Guramaɗa a damben gargajiya?

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi kan ko waane ne fitaccen malamin nan na Iraƙi Moqtada al-Sadr da kuma ko su wa ake kira Guramaɗa a damben gargajiya.