Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 29/06/2025

Bayanan sautiLatsa sama don sauraron shirin
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 29/06/2025

Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu, shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku labarai na ban dariya da nishaɗi, da ban al'ajabi a wasu lokutan ma har da ban taƙaici.