Tonon sililin da 'yar TB Joshua ta yi
Tonon sililin da 'yar TB Joshua ta yi
Ajoke, 'yar TB Joshua ta cikinsa ta yi bayani kan yadda aka mayar da ita 'yar bora, saboda hanyar da aka bi, aka same ta. Ita da sauran shaidu sun faɗa wa BBC yadda yarinyar ta yi fama da cin zarafi da musgunawa mai yawa a hannun mahaifinta.



