Ra'ayi Riga: Kan matsalar hauhawar farashin kayyaki a Najeriya 03/01/2025

Bayanan sautiRa'ayi Riga
Ra'ayi Riga: Kan matsalar hauhawar farashin kayyaki a Najeriya 03/01/2025

Shirin Ra'ayi Riga na wannan mako ya tattauna kan batun hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya tun bayan cire tallafin man fetur da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi a shekarar 2023.

Ƴan Najeriya da dama ne dai suka shiga mawuyacin hali tun bayan cire tallafin, inda da kyar wasu daga ciki ke samun abin kai wa baka.

Yusuf Tijjani ne ya gabatar da shirin na wannan mako.