Gane Mini Hanya tare da Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya

Bayanan sautiDanna hoton sama ku saurari shirin:
Gane Mini Hanya tare da Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya

Shirin Gane Mini Hanya ya tattauna da Gwamnan Jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya da ke arewacin Najeriya game da yadda harkoki ke tafiya a jihar.

Kazaliak, ya yi bayani game da alƙawuran da ya yi kafin a zaɓe shi.