Za a iya kashe mu a kowane lokaci - Armeniyawa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Za a iya kashe mu a kowane lokaci - Armeniyawa

Dubban Armeniyawa ne ke tserewa daga yankin Nagorno-Karabakh bayan Azerbaijan ta ƙwace yankin a makon da ya gabata.

Dubban Armeniyawan sun tsallaka zuwa cikin Armeniya, wadda ita ce yankin ƴan ƙabilar su 120,000 ke rayuwa.