Amsoshin Takardunku: Ta yaya jirgin sama ke gane ya kai inda zai je? 25/01/2025

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraro
Amsoshin Takardunku: Ta yaya jirgin sama ke gane ya kai inda zai je? 25/01/2025

Tambayoyin da aka amsa a shirin na wannan mako sun haɗa da tarihin birnin Sokoto da yadda jirgin sama ke gane lokacin da ya kai inda zai sauka da kuma abubuwan da ke haifar da cutar kansar hanji.