Yadda ƴan sama jannatin Nasa suka fita tattaki a sararin samaniya

Bayanan bidiyo, Yadda ƴan sama jannatin Nasa suka fita tattaki a sararin samaniya
Yadda ƴan sama jannatin Nasa suka fita tattaki a sararin samaniya

A wannan bidiyon za ku ga yadda ƴan sama jannatin Nasa suka fita tattaki daga cikin tashar ƙasa da ƙasa da ke shawagi a sararin samaniya don kafa faifan solar a kan tashar ta ISS.