Wane irin haɗari tsaka ke da shi? Wace ce mawaƙiya Khamsu Garba?

Wane irin haɗari tsaka ke da shi? Wace ce mawaƙiya Khamsu Garba?

Filin Amsohsin Takardunku na wannan makon ya masa tambayoyi kan halittar tsaka da kuma tarihin mawaƙiya Khamsu Garba 'yar Nijar da ta rasu a makon da ya gabata.