Ta yaya harin Satumba 11 ya sauya duniya?
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon.
Harin 11 ga watan Satumba ya girgiza duniya. Wani abu da ya janyo sauya tsare-tsare ciki har da yadda ake tafiya a jirgin sama, wanda ya haifar da ƙaruwar tantance mutane.
Yau an cika shekara 20, ga dai yadda duniya ta sauya.