Kun san nisan da ke tsakanin duniyarmu da duniyar Mars?

Bayanan bidiyo, Kun san nisan da ke tsakanin duniyarmu da ta Mars?

Wannan bidiyon yana bayani kan yadda ake sauka a duniyar Mars.

Akan shafe wata bakwai ana tafiya kafin isa duniyar ta Mars, wacce ake yi wa lakabi da jar duniya.