Abubuwan da suka kamata a yi da Karamar Sallah
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
A yayin da lokacin Karamar Sallah ta zo ga al'ummar Musulmi, Sheik Dr Abdallah Gadon Kaya, ya yi bayani kan wasu abubuwa da suka kamata a yi.
Gadon ƙaya ya yi bayani kan yadda za a je sallar idi da kuma muhimmancin ciyarwa a wannan lokacin.
Kalli wannan bidiyon domin karin bayani.