Ra'ayi Riga: Yadda za a magance zazzabin lassa?

Bayanan sautizazzabin lassa

An sami barkewar zazzabin lassa a wasu jihohin Nigeria, lamarin da ya yi sanadiyyar rasa rayuka.