Hotuna: 'Yan PDP na zanga-zangar adawa da hukuncin Kotun Koli kan zaben Imo

Wasu daga cikin masu zanga-zangar mabiya jam'iyyar PDP na dauke da tutoci da ke cewa "Najeriya dunkulalliyar kasa ce, a yi abin da ya kamata, a agazawa Najeriya".

A
Bayanan hoto, A makon da ya gabata ne Kotun Koli ta yanke hukunci kan shari'ar kujerar gwamnan jihar Imo ta gwamna. Hakan ce ta sa jam'iyyar PDP ta kira da a fito yin zanga-zanga a ranar Litinin.
zanga-zangar PDP
Bayanan hoto, Masu zanga-zangar sun fara ne daga hedikwatar jam'iyyar PDP da ke babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.
A
Bayanan hoto, Wani daga cikin masu zanga-zangar nuna adawa da hukuncin kotun koli kan zaben jihar Imo.
A
Bayanan hoto, Wasu masu zanga-zanga rike da tutocin jam'iyyar PDP.
A
Bayanan hoto, Masu zanga-zanga kan hukuncin kotun koli kan zaben Imo na tattaki inda 'yan sanda ke musu rakiya.
A
Bayanan hoto, Wasu daga cikin masu zanga-zangar dauke da tuta da ke cewa "Najeriya dunkulalliyar kasa ce, a yi abin da ya kamata, a agazawa Najeriya"
A
Bayanan hoto, Wasu fitattun 'yan siyasa daga cikin masu zanga-zangar ciki har daUche Secondus shugaban jam'iyyar PDP.
zanga-zangar PDP
Bayanan hoto, Mata ma ba abar su a baya ba wajen zanga-zangar.
zanga-zangar PDP
Bayanan hoto, Mata da dama sun halarci wajen zaga-zangar.