Rufe gidajen man kan iyaka
A Najeriya bisa dukkan alamu matakin da hukumomi suka dauka na dakatar da kai man fetur da dangoginsa zuwa yankunan ba su zarce tazarar kilomita 20 ba daga kanun iyakokin kasar, ya fara jefa mazaunan yankunan cikin matsanancin hali.