Ra'ayi Riga: Tsaro ya tabarbare a Zamfara

Bayanan sautiTsaro ya tabarbare a Zamfara

A jihar Zamfara ta Nigeria, sha'anin tsaron ya kara tabarbarewa duk kuwa da matakan da hukumomi ke cewa su na dauka