Ra'ayi Riga: Shin Atiku Abubakar zai yi tasiri a zaben 2019?

Bayanan sautiShin Atiku Abubakar zai yi tasiri a 2019?

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar na jam'iyyar adawa ta PDP zai kalubalanci Shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019