Ghana: Ma'aikatan lafiya na yajin aiki

Kalli hotonan yadda ma`aikatan cibiyar gwajin cututtuka na Ghana suka yi yajin aiki

Bayanan hoto, Cibiyar gwajin cututtuka ta Korle-Bu Teaching Hospital ita ce mafi girma a fadin kasar Ghana.
Kalli hotonan yadda ma`aikatan cibiyar gwajin cututtuka na Ghana suka yi yajin aiki
Bayanan hoto, Ma'aikatan na bukatar a sanya su a cikin wani tsarin biyan albashi bai daya, sannan a kyautata musu yanayin aiki.
Kalli hotonan yadda ma`aikatan cibiyar gwajin cututtuka na Ghana suka yi yajin aiki
Bayanan hoto, Cibiyar tana da yawan hada hadar mutane, amma yajin aikin yasa yanzu cibiyar kamar anyi shara.
Kalli hotonan yadda ma`aikatan cibiyar gwajin cututtuka na Ghana suka yi yajin aiki
Bayanan hoto, Ma`aikatan suna bukatar gwamnati ta biya musu bukatu hudu, kafin su janye yajin aikin.
Kalli hotonan yadda ma`aikatan cibiyar gwajin cututtuka na Ghana suka yi yajin aiki
Bayanan hoto, Yajin aikin da ma`aikatan cibiyar gwajin cututtukan suke yi ya jefa jama`a cikin mawuyacin hali.