Ra'ayi Riga: Yadda za a magance cutar maleriya

Bayanan sautiYaki da cutar malariya

An kaddamar da wani sabon yunkuri na rage yawan masu kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro zuwa rabi a duniya.