Ra'ayi: Majalisar dokoki ta ki amincewa da Ibrahim Magu

Bayanan sautiDambarwar shugabancin EFCC

A Nigeria a karo na biyu 'yan majalisar dokoki sun ki amincewa da Ibrahim Magu a matsayin shugaban EFCC.