Sadiq Zazzabi ya ce siyasa ce ta sanya aka kai shi gidan yari

Bayanan sautiMawaki Sadiq Zazzabi

Sadiq Zazzabi ya ce bai kaddamar da waka ba domin ya riga ya mika wa hukumar tace fina-finan